Browsing: Labaran Duniya
Labaran Duniya (World News)
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa duk wanda ke son tsayawa takara ko samun…
Aƙalla, mutane 4,778 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a Najeriya, tsakanin shekarar 2020 and 2024, a cewar hukumar…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta kama wasu manyan masu safarar ƙwayoyi dake da hannu a shirin…
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi malamai daga wajen jihar da kasa Baki daya da su daina yin magana ko sharhi…
Hukumar Yaƙi da Safarar Mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta bayyana cewa ta cafke mutum biyar da ake zargi da hannu…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za a yada zaman da za gudanar tsakanin majalisar Shura da Sheikh Lawan Triumph…
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da korar dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa.…
Gwamnatin Jihar Kano ta sake tabbatar da aniyarta na gyara da kare gandun daji, yayin da ta kaddamar da sabbin…
Wani jami’in ’yan sanda a Jihar Kano, Aminu Ibrahim, ya rasu bayan ya harbi kansa bisa kuskure da bindiga a…
Rundunar ƴan sanda na jihar Legas ta kama wani mai-gadi, Amos Kini, bisa zargin satar yaro ɗan shekara biyu a…
